1/5
Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake screenshot 0
Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake screenshot 1
Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake screenshot 2
Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake screenshot 3
Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake screenshot 4
Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake Icon

Mu Koyi Turanci

Turanci A Saukake

Abdulaziz Aliyu Mairiga
Trustable Ranking Icon인증완료
1K+다운로드
6.5MB크기
Android Version Icon4.4 - 4.4.4+
안드로이드 버전
2.2.4(12-07-2021)최신 버전
-
(0 리뷰)
Age ratingPEGI-3
다운로드
세부 정보리뷰버전정보
1/5

Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake의 설명

Wannan wani sabon app ne da muka kirkira wanda yake dauke da cikakken bayani mai gamsarwa da sassaukar hanya wadda zaka koyi harshen turanci da kanka.

A ciki mun yi bayanin dukkan part of speech guda takwas mun yi cikakken bayani akan kowane daya tare da misalai a cikin sentence. Hakanan kuma duk kalmomi da jimlolin da muka kawo cikin harshen turanci, muna fassarawa zuwa harshen Hausa.

Mun yi bayani akan punctuation marks wato alamomin rubutu, mun kawo sama da kalma dari biyu na abubuwan da muke amfani da su yau da kullum don bunkasa vocalary din mu.

Bamu tsaya anan ba mun kawo salon magana wato idioms sama da 50 tare da karin magana kusan 30 wanda insha Allahu zamu kara fadada app din da wasu abubuwan anan gaba. Don haka duk lokacin da ka samu message din mu cewa mun yi update to ka garzaya kayi updating don cigaba da koyon turanci kana kwance daga dakinka.

Haka nan kuma mun sanya ma app din pronouncer wadda zata taimaka wajen furta kowace irin kalmar turanci. Kawai da zaran ka shiga pronouncer sai ka rubuta kalma, sentence ko phrase da kake bukatar a karanta maka.

kar ku manta ku yi reviewing kuma ku yi rating na aikin mu.

Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake - 버전 2.2.4

(12-07-2021)
다른 버전들
뭐가 새롭나Bug fixedMinimize crashLight weightNew user interfaceUser friendlyCompletely offlineEasy navigationLight weightDetail explanationsFlashy user interface

아직 평가나 리뷰가 없습니다! 첫 번째로 남겨 보세요

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake - APK 정보

APK 버전: 2.2.4패키지: com.saifmanstudio.TuranciASaukake
안드로이드 호환: 4.4 - 4.4.4+ (KitKat)
개발자:Abdulaziz Aliyu Mairiga개인정보보호정책:https://saifmanstudio.blogspot.com/p/privacy-policy-mu-koyi-turanci.html권한:5
이름: Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake크기: 6.5 MB다운로드: 30버전 : 2.2.4출시 날짜: 2021-07-12 17:20:49최소 스크린: SMALL지원되는 CPU:
패키지 ID: com.saifmanstudio.TuranciASaukakeSHA1 서명: E8:20:D6:09:33:4F:D8:05:13:53:AF:58:EB:BA:44:CA:92:05:D4:C8개발자 (CN): Android단체 (O): Google Inc.로컬 (L): Mountain View나라 (C): US주/시 (ST): California패키지 ID: com.saifmanstudio.TuranciASaukakeSHA1 서명: E8:20:D6:09:33:4F:D8:05:13:53:AF:58:EB:BA:44:CA:92:05:D4:C8개발자 (CN): Android단체 (O): Google Inc.로컬 (L): Mountain View나라 (C): US주/시 (ST): California

Mu Koyi Turanci: Turanci A Saukake의 최신 버전

2.2.4Trust Icon Versions
12/7/2021
30 다운로드6.5 MB 크기
다운로드